Ranar 25 ga watan nan na Agusta ne aka yi bikin Mauludin Annabi Muhammad SAW na shekarar 2026. Kamar kowace shekara, dubun-dubatar Musulmi ne daga ko’ina suka hallara a dandalin Murtala Square wanda ke ƙwaryar birnin Kaduna.
JKD Media ta tura wakilanta zuwa dandalin tun da sanyin safiya, kuma sun samo rahotanni masu ƙayatarwa.
Ku kalli hotunan yadda dandazon Musulman da ke wurin suka gabatar da bikin.



























