• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
jkdtv.online
250K Subs on Facebook!
  • Labarai
  • Siyasa
    • All
    • AI
    • Manhajoji
    • Na'urori
    • Startup
    Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

    Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

    Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

    Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

    ‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

    Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
  • Nishadi
    • All
    • Fim
    • Gyem
    • Wake-wake
    • Wasanni

    Victor Osimhen Galatasaray

    Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

    Heroes of the Storm Global Championship 2017 starts tomorrow, here’s what you need to know

    Harnessing the power of VR with Power Rangers and Snapdragon 835

  • Zamantakewa
    • All
    • Abinci
    • Kiwon lafiya
    • Ƙayan kwalliya
    • Tafiye-tafiye
    Bikin Mauludin Anabi Muhammad SAW na 2026 a Kaduna

    Maulidin 2026: Birnin Kaduna ya yi cikar kwari

    Shooting More than 40 Years of New York’s Halloween Parade

    Why Millennials Need to Save Twice as Much as Boomers Did

    Doctors take inspiration from online dating to build organ transplant AI

    How couples can solve lighting disagreements for good

    Trending Tags

    • Golden Globes
    • Game of Thrones
    • MotoGP 2017
    • eSports
    • Fashion Week

    Intel Core i7-7700K ‘Kaby Lake’ review

    Hands on: Apple iPhone 7 review

  • Kai Tsaye
No Result
View All Result

Home Fasaha Manhajoji

Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau

An yi amfani da manhajar OpenAI ne wajen samar da taswirar.

by JKD Online
September 1, 2026
in AI, Manhajoji, Na'urori, Review, Startup
Reading Time: 2 mins read
Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau
Share on FacebookShare on Twitter

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta nema a yi mata afuwa a hukumance, bayan wani bidiyo da aka gabatar a taron ƙasa da ƙasa kan cutar kanjamau ta 2026 ya nuna wata taswirar Afirka mai cike da kurakurai.

An yi amfani da manhajar OpenAI ne wajen samar da taswirar.

Taswirar ta ta yi kuskuren sanya wasu ƙasashen Afirka su a ɓangarorin nahiyar da ba nasu ne ba.

Gabatarwar, wadda babban wakilin lafiya na Amurka Jeff Graham ya jagoranta game da Shirin Gaggawa na Shugaban Amurka kan rage radadin cutar ƙanjamau (wato PEPFAR), an yi ta ne don ƙulla yarjejeniyoyin samar da kuɗaɗe don yaƙar cutar.

Sai dai, mahalarta taron sun sha mamakin ganin mummunan karkacewar bayanai.

An nuna cewa babbar gabar teku ta Najeriya tana cikin hamadar Sahara ne, yayin da aka kai Mozambique wadda ke kudu maso gabashin nahiyar zuwa dubban mil a arewacin Afirka.

Taswirar ta mayar da Ivory Coast gaba ɗaya zuwa gabashin Afirka, yayin da Malawi da Uganda aka nuna su da iyakokin da ba a iya gane inda suke ba samsam.

Wani bita da Reuters ta yi daga baya ya gano wani alamar sirri ta OpenAI da aka saka a cikin hoton, wanda ya nuna cewa an samar da hoton ta hanyar kayan aikin AI ne kuma babu wani mutumin da ya tace sahihancin taswirar gabanin wallafa ta.

Abin takaicin ya bazu cikin sauri a X da LinkedIn, wanda ya jawo suka cikin gaggawa daga jami’an diflomasiyyar Afirka da ƙwararru a fagen manufofin ƙasashen waje waɗanda suka kira batun na rashin girmamawa da rashin ƙwarewa.

A can birnin Washington kuwa, tsoffin ƴan siyasa da mambobin Majalisar Dokoki sun ce ƙarancin ma’aikata ne a tushen kurakuran.

Sanata Jeanne Shaheen ta soki lamarin a bainar jama’a, tana gargaɗin a daina barin “AI ya gudanar da ayyukan diflomasiyya.”

Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Waje ta bayyana cewa hukumar ta ɗauki “cikakken alhakin ruɗani da kuskuren da ta haifar,” tana mai cewa “kuskure ne mara daɗi”.

The Review

82% Score

PROS

  • Good low light camera
  • Water resistant
  • Double the internal capacity

CONS

  • Lacks clear upgrades
  • Same design used for last three phones
  • Battery life unimpressive

Review Breakdown

  • Design 0%
  • Performance 0%
  • Camera 0%
  • Battery 0%
  • Price 0%
Tags: United StatedWhite House
Previous Post

Shooting More than 40 Years of New York’s Halloween Parade

Next Post

‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

Next Post
‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

'Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba' - Carrick ya ce akwai aiki a gaba

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
NEPA Roundabout Kaduna

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya — 19/10/2026

October 19, 2026
hamada Radio 91.3 Offices Kaduna

Kamfanin JKD Media ya kai ƙarar Ibrahim Masari da rundunar ƴan sandan Najeriya

October 19, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
General Ibrahim Babangida

Janar Babangida ya musanta mallakar ma’adanar da ma’aikatanta 37 suka mutu

September 19, 2026
‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

0
Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

0
Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

0
Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

0
Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

October 20, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
Fatima-El-Mansouri-with-King-Muhamamd-VI

Firaiminista mace ta farko a Morocco na fuskantar ƙalubalen addini da na al’adu

October 20, 2026
JKD Media offices Kaduna

JKD Media sues Ibrahim Kabiru Masari, Nigerian Police

October 19, 2026

Recent News

© 2026 JKD TV - JKD & Media - Namu Naku Ne.

Sassa Masu Muhimmanci

  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

Ku Biyo Mu!