• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
jkdtv.online
250K Subs on Facebook!
  • Labarai
  • Siyasa
    • All
    • AI
    • Manhajoji
    • Na'urori
    • Startup
    Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

    Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

    Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

    Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

    ‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

    Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
  • Nishadi
    • All
    • Fim
    • Gyem
    • Wake-wake
    • Wasanni

    Victor Osimhen Galatasaray

    Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

    Heroes of the Storm Global Championship 2017 starts tomorrow, here’s what you need to know

    Harnessing the power of VR with Power Rangers and Snapdragon 835

  • Zamantakewa
    • All
    • Abinci
    • Kiwon lafiya
    • Ƙayan kwalliya
    • Tafiye-tafiye
    Bikin Mauludin Anabi Muhammad SAW na 2026 a Kaduna

    Maulidin 2026: Birnin Kaduna ya yi cikar kwari

    Shooting More than 40 Years of New York’s Halloween Parade

    Why Millennials Need to Save Twice as Much as Boomers Did

    Doctors take inspiration from online dating to build organ transplant AI

    How couples can solve lighting disagreements for good

    Trending Tags

    • Golden Globes
    • Game of Thrones
    • MotoGP 2017
    • eSports
    • Fashion Week

    Intel Core i7-7700K ‘Kaby Lake’ review

    Hands on: Apple iPhone 7 review

  • Kai Tsaye
No Result
View All Result

Home Uncategorized

Sojoji sun ƙwato shanu fiye da 500 daga hannun ‘ɓarayin shanu’ a Kaduna

by JKD Online
September 9, 2026
in Uncategorized
Reading Time: 3 mins read
Sojoji sun ƙwato shanu fiye da 500 daga hannun ‘ɓarayin shanu’ a Kaduna
Share on FacebookShare on Twitter

Sojojin Najeriya sun ce sun ƙwato shanu sama da 500 bayan sun daƙile wani yunƙurin satar su a jihar Kaduna.

An gudanar da wannan aiki ne a ranar Talata a wani yanki na karamar hukumar Igabi, a cewar rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Yamma, wato Operation Fansan Yamma.

Rundunar ta ce sojoji sun amsa kiran gaggawa daga mazauna yankin waɗanda suka sanar da su rahoton satar shanu a Rugar Mande Kurmin.

Ta kuma ce sojoji sun koma hanyoyin da ake kyautata zaton maharan sun yi amfani da su wajen kora shanun sannan suka yi kwanton ɓauna.

Sojojin sun ce sun yi nasarar fatattakar wadanda ake zargin barayin shanun ne, inda suka tilasta musu ja da baya, kuma suka bar shanun.

Daga baya an mayar da dabbobin da aka kwato ga masu su, a cewar rundunar.

1 of 3
– +

Satar shanu matsala ce da ta dade a arewacin Najeriya kuma ana danganta ta da rashin tsaro da ya shafi kungiyoyi masu dauke da makamai da ƴan fashi da makami da kuma takaddama kan filaye da kiwo.

Rundunar hadin gwiwa ta bukaci mazauna yankin da su ci gaba da bai wa hukumomin tsaro bayanai game da waɗanda ake zargi da aikata laifuka.

Ta ce irin wannan haɗin gwiwa zai taimaka wa sojoji wajen wargaza ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai da suka addabi arewa maso yammacin Najeriya.

An fitar da wannan sanarwar ne a ranar Laraba ta hannun Laftanar Kanar Aliyu Danja, jami’in yaɗa labarai na rundunar.

Tags: KadunaTsaro
Previous Post

Dalilin da masallata suka ƙona masallaci a arewacin Sudan

Next Post

An yi wa Ibrahim Ɗan Shagamu, mai sharhi kan harkokin siyasa a Kano kisan gilla

Next Post
Nigeria police

An yi wa Ibrahim Ɗan Shagamu, mai sharhi kan harkokin siyasa a Kano kisan gilla

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
NEPA Roundabout Kaduna

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya — 19/10/2026

October 19, 2026
hamada Radio 91.3 Offices Kaduna

Kamfanin JKD Media ya kai ƙarar Ibrahim Masari da rundunar ƴan sandan Najeriya

October 19, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
General Ibrahim Babangida

Janar Babangida ya musanta mallakar ma’adanar da ma’aikatanta 37 suka mutu

September 19, 2026
‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

0
Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

0
Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

0
Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

0
Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

October 20, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
Fatima-El-Mansouri-with-King-Muhamamd-VI

Firaiminista mace ta farko a Morocco na fuskantar ƙalubalen addini da na al’adu

October 20, 2026
JKD Media offices Kaduna

JKD Media sues Ibrahim Kabiru Masari, Nigerian Police

October 19, 2026

Recent News

© 2026 JKD TV - JKD & Media - Namu Naku Ne.

Sassa Masu Muhimmanci

  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

Ku Biyo Mu!