• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
jkdtv.online
250K Subs on Facebook!
  • Labarai
  • Siyasa
    • All
    • AI
    • Manhajoji
    • Na'urori
    • Startup
    Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

    Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

    Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

    Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

    ‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

    Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
  • Nishadi
    • All
    • Fim
    • Gyem
    • Wake-wake
    • Wasanni

    Victor Osimhen Galatasaray

    Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

    Heroes of the Storm Global Championship 2017 starts tomorrow, here’s what you need to know

    Harnessing the power of VR with Power Rangers and Snapdragon 835

  • Zamantakewa
    • All
    • Abinci
    • Kiwon lafiya
    • Ƙayan kwalliya
    • Tafiye-tafiye
    Bikin Mauludin Anabi Muhammad SAW na 2026 a Kaduna

    Maulidin 2026: Birnin Kaduna ya yi cikar kwari

    Shooting More than 40 Years of New York’s Halloween Parade

    Why Millennials Need to Save Twice as Much as Boomers Did

    Doctors take inspiration from online dating to build organ transplant AI

    How couples can solve lighting disagreements for good

    Trending Tags

    • Golden Globes
    • Game of Thrones
    • MotoGP 2017
    • eSports
    • Fashion Week

    Intel Core i7-7700K ‘Kaby Lake’ review

    Hands on: Apple iPhone 7 review

  • Kai Tsaye
No Result
View All Result

Home Labaran Duniya

Jami’an diflomasiyya sama da 100 sun buƙaci a ɗauki tsattsauran mataki kan Isra’ila

Jami'an diflomasiyyan sun zargi Isra'ila da bin manufofin da ke lalata yiwuwar samun ƴancin Falasdinu kuma sun bayyana halin da ake ciki a Gaza da Yammacin Kogin Jordan.

by JKD Online
August 23, 2026
in Labaran Duniya, Siyasa
Reading Time: 3 mins read
Jami’an diflomasiyya sama da 100 sun buƙaci a ɗauki tsattsauran mataki kan Isra’ila
Share on FacebookShare on Twitter

Tsofaffin jami’an diflomasiyya na ƙasashen Birtaniya da Faransa sama da 100 sun yi kira ga gwamnatocinsu da su ɗauki mataki mai tsauri kan Isra’ila saboda manufofinta ga Falasdinawa, gami da dakatar da jigilar makamai da soke yarjejeniyoyin ciniki.

Tsoffin jami’an diflomasiyya 102 – 52 daga Faransa da 50 daga Birtaniya – suka yi wannan kiran a cikin wata wasiƙa ta haɗin gwiwa ga Shugaban Faransa Emmanuel Macron da Firayim Ministan Burtaniya Andy Burnham. Da yawa daga cikin waɗanda suka sanya hannu a yarjejeniyar a baya sun riƙe manyan mukamai na diflomasiyya a Gabas ta Tsakiya, ciki har da Isra’ila da Masar da Iran da Saudiyya da sauran ƙasashe.

Jami’an diflomasiyyan sun zargi Isra’ila da bin manufofin da ke lalata yiwuwar samun ƴancin Falasdinu kuma sun bayyana halin da ake ciki a Gaza da Yammacin Kogin Jordan da ta mamaye a matsayin laifin yunƙurin shafe Falasɗinawa daga doron ƙasa.

Wasikar ta yi kira ga Birtaniya da Faransa da su aiwatar da hukunce-hukuncen kotunan ƙasa da ƙasa, su dakatar da jigilar makamai da haɗin gwiwa na aikin soja da Isra’ila, sannan su sake duba yarjejeniyoyin ciniki kan zargin keta haƙƙin ɗan adam da ake wa ƙasar Yahudawan.

Haka kuma sun yi kira ga gwamnatocin biyu da su takaita harkokin kasuwanci da dukkan harkokin kuɗi da ke da alaƙa da matsugunan Isra’ila a Yammacin Kogin Jordan da ta mamaye.

Tsoffin jami’an diflomasiyyar sun kuma yi kira da a ba da damar samun tallafin jin kai ba tare da takura ba ga ‘yan jarida, jami’an diflomasiyya da ‘yan majalisa. Sun yi kira ga Birtaniya da Faransa da su yi gargaɗi ga kamfanoni game da shiga cikin shirin gina matsugunan E1 da aka tsara, wanda suka ce yana barazana ga ci gaban yankunan da ake buƙata don samar da mafita tsakanin ƙasashe biyu.

Wannan roƙon ya zo ne kwana biyu bayan da Birtaniya, Faransa da wasu ƙasashe tara suka soki shirin Isra’ila na gina gidaje kimanin 1,200 a yankin E1 na Yammacin Kogin Jordan. Birtaniya ta ce aikin zai yi barazana ga wanzuwar ƙasar Falasɗinawa ta gaba kuma ta kira babban wakilin diflomasiyyar Isra’ila a London.

Ministan Harkokin Waje na Isra’ila Gideon Sa’ar ya yi watsi da sukar, yana mai cewa Isra’ila ba za ta ci gaba da zama cikin damuwa ba idan aka fuskanci matsin lamba daga ƙasashen duniya. Isra’ila ta kare manufofinta na matsugunan kuma ta ce Yahudawa suna da ‘yancin zama a duk faɗin yankin da take ɗaukar wani ɓangare na Isra’ila.

Tsoffin jami’an diflomasiyyar sun kuma yi kira da a yi garambawul a siyasance tsakanin Falasɗinawa, suna masu cewa ya kamata a sake haɗa Gaza da Yammacin Kogin Jordan a siyasance da tattalin arziki kuma zaɓen Falasɗinawa mai zuwa ya kamata ya haifar da sabunta dimokuraɗiyya. Sun ce Birtaniya da Faransa, wadanda suka amince da Falasdinu a matsayin kasa a shekarar 2025, ya kamata yanzu su dauki matakai na zahiri don kare ‘yancin Falasdinu da kuma goyon bayan mafita mai kasashe biyu.

Tags: BirtaniyaFalasɗinuFaransaIsra'ila
Previous Post

Yadda mazauna wasu ƙauyuka suka binne mutum 65 bayan kifewar kwale-kwale

Next Post

Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

Next Post
Victor Osimhen Galatasaray

Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
NEPA Roundabout Kaduna

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya — 19/10/2026

October 19, 2026
hamada Radio 91.3 Offices Kaduna

Kamfanin JKD Media ya kai ƙarar Ibrahim Masari da rundunar ƴan sandan Najeriya

October 19, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
General Ibrahim Babangida

Janar Babangida ya musanta mallakar ma’adanar da ma’aikatanta 37 suka mutu

September 19, 2026
‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

0
Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

0
Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

0
Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

0
Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

October 20, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
Fatima-El-Mansouri-with-King-Muhamamd-VI

Firaiminista mace ta farko a Morocco na fuskantar ƙalubalen addini da na al’adu

October 20, 2026
JKD Media offices Kaduna

JKD Media sues Ibrahim Kabiru Masari, Nigerian Police

October 19, 2026

Recent News

© 2026 JKD TV - JKD & Media - Namu Naku Ne.

Sassa Masu Muhimmanci

  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

Ku Biyo Mu!