• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
jkdtv.online
250K Subs on Facebook!
  • Labarai
  • Siyasa
    • All
    • AI
    • Manhajoji
    • Na'urori
    • Startup
    Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

    Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

    Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

    Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

    ‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

    Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
  • Nishadi
    • All
    • Fim
    • Gyem
    • Wake-wake
    • Wasanni

    Victor Osimhen Galatasaray

    Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

    Heroes of the Storm Global Championship 2017 starts tomorrow, here’s what you need to know

    Harnessing the power of VR with Power Rangers and Snapdragon 835

  • Zamantakewa
    • All
    • Abinci
    • Kiwon lafiya
    • Ƙayan kwalliya
    • Tafiye-tafiye
    Bikin Mauludin Anabi Muhammad SAW na 2026 a Kaduna

    Maulidin 2026: Birnin Kaduna ya yi cikar kwari

    Shooting More than 40 Years of New York’s Halloween Parade

    Why Millennials Need to Save Twice as Much as Boomers Did

    Doctors take inspiration from online dating to build organ transplant AI

    How couples can solve lighting disagreements for good

    Trending Tags

    • Golden Globes
    • Game of Thrones
    • MotoGP 2017
    • eSports
    • Fashion Week

    Intel Core i7-7700K ‘Kaby Lake’ review

    Hands on: Apple iPhone 7 review

  • Kai Tsaye
No Result
View All Result

Home Labaran Duniya

Janar Babangida ya musanta mallakar ma’adanar da ma’aikatanta 37 suka mutu

An dai kama wasu mutum 37 ne, wadanda ma'aikata masu hako ma'adanai ne yayin wani aikin tabbatar da doka wanda hukumar NSCDC ta gudanar, kuma sun shafe kwana uku a tsare kafin a gano sun mutu.

by JKD Online
September 19, 2026
in Labaran Duniya
Reading Time: 2 mins read
General Ibrahim Babangida
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, Janar Ibrahim Babangida, ya musanta mallakar wani wurin hakar zinare a Jihar Neja, wurin da mutum 37 da ake zargin suna hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba suka mutu bayan jami’an tsaro sun kama su.

Wannan musantawa ta zo ne bayan ikirarin da wani mutum – wanda ya tsira da ransa mai suna Malam Babawo Tudun Nasera, ya yi na cewa tsohon shugaban kasar ne mamallakin wurin hakar ma’adanai, kuma ya ce shi ne ya umurci masu hakar ma’adinin da su ci gaba da aiki a wurin.

Sai dai wata sanarwa da ta fito ta hannun wakilinsa, Mahmud Abdulhameed, Janar Babangida ya bayyana zargin a matsayin “arya, rashin gaskiya, kuma mara tushe ko kadan,” inda ya jaddada cewa ba shi da wata alaka da aikin hakar ma’adinin.

An dai kama wasu mutum 37 ne, wadanda ma’aikata masu hako ma’adanai ne yayin wani aikin tabbatar da doka wanda hukumar NSCDC ta gudanar, kuma sun shafe kwana uku a tsare kafin a gano sun mutu.

Nasera ya ce kaninsa Salim mai shekara 17 yana cikin wadanda suka mutu, inda ya bayyana cewa matasan yankin suna aiki a wurin duk da hadarin da ke tattare da hakan saboda rashin wata hanyar ciyar da iyalansu.

Duk da cewa da farko hukumar NSCDC ta yi hasashen yiwuwar barkewar wata cuta, wadanda suka tsira sun yi zargin cewa cunkoso mai tsanani, zafi mai yawa, da rashin isasshen iska a wurin tsaren ne suka haddasa mutuwar mutanen.

Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya ce ba a sanar da hukumomin jihar ba kafin hukumar NSCDC ta gudanar da samamen, inda ya lura cewa yawancin wadanda suka mutu suna tsakanin masu shekara 14 zuwa 18 da haihuwa ne.

Gwamna Bago ya tabbatar da cewa likitoci sun fara gudanar da gwaje-gwaje tare da binciken kwararru domin gano ainihin musabbabin mutuwar tasu.

Janar Babangida ya mika sakon ta’aziyya ga iyalan wadanda suka mutu, tare da yaba matakin binciken da jihar ke dauka da kuma yin kira ga mazauna yankin da matasa su kwantar da hankalinsu yayin da hukuma ke ci gaba da gudanar da bincike.

Tuni dai hukumomin gwamnatin tarayya suka kafa wani kwamiti domin gudanar da bincike kan yanayin da ya shafi mutuwar mutanen a hannun hukumar NSCDC.

Tags: Najeriya
Previous Post

An yi wa Ibrahim Ɗan Shagamu, mai sharhi kan harkokin siyasa a Kano kisan gilla

Next Post

Hisbah ta kama wasu ƴan TikTok domin yin amfani da kayan aikin hukumar

Next Post
Hisbah Kano

Hisbah ta kama wasu ƴan TikTok domin yin amfani da kayan aikin hukumar

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
NEPA Roundabout Kaduna

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya — 19/10/2026

October 19, 2026
hamada Radio 91.3 Offices Kaduna

Kamfanin JKD Media ya kai ƙarar Ibrahim Masari da rundunar ƴan sandan Najeriya

October 19, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
General Ibrahim Babangida

Janar Babangida ya musanta mallakar ma’adanar da ma’aikatanta 37 suka mutu

September 19, 2026
‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

0
Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

0
Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

0
Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

0
Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

October 20, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
Fatima-El-Mansouri-with-King-Muhamamd-VI

Firaiminista mace ta farko a Morocco na fuskantar ƙalubalen addini da na al’adu

October 20, 2026
JKD Media offices Kaduna

JKD Media sues Ibrahim Kabiru Masari, Nigerian Police

October 19, 2026

Recent News

© 2026 JKD TV - JKD & Media - Namu Naku Ne.

Sassa Masu Muhimmanci

  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

Ku Biyo Mu!