• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
jkdtv.online
250K Subs on Facebook!
  • Labarai
  • Siyasa
    • All
    • AI
    • Manhajoji
    • Na'urori
    • Startup
    Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

    Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

    Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

    Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

    ‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

    Yadda AI ya kunyata ma’aikatar harkokin wajen Amurka a taron yaƙi da ƙanjamau

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
  • Nishadi
    • All
    • Fim
    • Gyem
    • Wake-wake
    • Wasanni

    Victor Osimhen Galatasaray

    Osimhen ya zura kwallaye huɗu a wasanni biyu a Galatasaray

    Heroes of the Storm Global Championship 2017 starts tomorrow, here’s what you need to know

    Harnessing the power of VR with Power Rangers and Snapdragon 835

  • Zamantakewa
    • All
    • Abinci
    • Kiwon lafiya
    • Ƙayan kwalliya
    • Tafiye-tafiye
    Bikin Mauludin Anabi Muhammad SAW na 2026 a Kaduna

    Maulidin 2026: Birnin Kaduna ya yi cikar kwari

    Shooting More than 40 Years of New York’s Halloween Parade

    Why Millennials Need to Save Twice as Much as Boomers Did

    Doctors take inspiration from online dating to build organ transplant AI

    How couples can solve lighting disagreements for good

    Trending Tags

    • Golden Globes
    • Game of Thrones
    • MotoGP 2017
    • eSports
    • Fashion Week

    Intel Core i7-7700K ‘Kaby Lake’ review

    Hands on: Apple iPhone 7 review

  • Kai Tsaye
No Result
View All Result

Home Labaran Duniya

Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

A shekarar 1996, ya kafa ƙungiyar "Nigeria Prays" - wadda ke fafutukar ganin an samu zaman lafiya a ƙasa tare da neman shiriya daga Allah.

by JKD Online
October 20, 2026
in Labaran Duniya
Reading Time: 3 mins read
Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon shugaban Najeriya na gwamnatin mulkin soja, Janar Yakubu Gowon (mai ritaya), wanda shi ne shugaban soja mafi daɗewa a raye a Najeriya, ya cika shekaru 92 da haihuwa a ranar 19 ga watan Oktoban nan, lamarin da ya jawo yabo da girmamawa daga sassan kasar.

Shugabanni daga sassa daban-daban na tarayyar Najeriya, ciki har da Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, sun bayyana tsohon shugaban kasar a matsayin “alamar haɗin kan ƙasa mai dorewa” da kuma “taskar hikima”.

An haifi Gowon a ranar 19 ga Oktoba, 1934. Ya jagoranci Najeriya a lokacin da ta fuskanci kalubale mafi tsanani a tarihinta, wanda ya haɗa da yaƙin basasar Najeriya na tsawon shekara uku.

Shekaru da dama bayan ya sauka daga mulki, kalaman da ya yi amfani da su bayan yakin na cewa “Babu wanda ya yi nasara, babu wanda aka ci da yaki” (No Victor, No Vanquished), har yanzu suna nan a matsayin ginshikin sulhu a kasar da ta fi kowacce yawan jama’a a Afirka.

Muhimman Abubuwa a Tarihin Rayuwarsa

Shugaban Kasa Mafi Karancin Shekaru: Ya karbi ragamar shugabancin Najeriya a ranar 1 ga Agusta, 1966, bayan juyin mulki na biyu. Ya hau karagar mulki yana da shekaru 31, wanda hakan ya sa ya zama mutum mafi karancin shekaru da ya taba jagorantar ƙasar.

Kare Haɗin kan ƙasa: Ya jagoranci ƙasar yayin yaƙin basasar Najeriya (1967–1970) domin hana rugujewar ta. A ƙarshen yakin, ya bayyana cewa “Babu wanda ya yi nasara, babu wanda aka ci da yaki,” tare da gabatar da tsarin nan na “3Rs” wato: Sulhu (Reconciliation), Sake Gina Kasa (Reconstruction), da Gyara ko Farfado da Rayuwa (Rehabilitation).

Daga shiyyoyi zuwa jihohi: A watan Mayun 1967, ya soke tsohon tsarin shiyyoyi (regions) sannan ya ƙirkiri jihohi 12. Wannan mataki ne da ya ɗauka domin raunana yunƙurin ɓallewa daga ƙasar da kuma ba ƙananan ƙabilu ƙarfi da damarmaki.

Kafa Shirin NYSC: Ya kafa shirin yi ma ƙasa hidima na matasa (National Youth Service Corps – NYSC) a shekarar 1973. An tsara shirin ne domin inganta fahimtar al’adu daban-daban, ƙarfafa hadin kan ƙasa, da kuma warkar da raunukan yaƙin a tsakanin matasan da suka kammala karatu.

Kafa ECOWAS: Ya taka rawar gani wajen haɗa kan yankin Afirka ta Yamma ta hanyar kafa ƙungiyar ECOWAS (Economic Community of West African States) a watan Mayun 1975, tare da haɗin gwiwar shugaban kasar Togo, Gnassingbé Eyadéma.

Rayuwa bayan mulki: Bayan an hamɓarar da shi a wani juyin mulki wanda ba a zubar da jini ba a shekarar 1975, ya samu digirin digirgir (PhD) a fannin Kimiyyar Siyasa daga Jami’ar Warwick.

A shekarar 1996, ya kafa ƙungiyar “Nigeria Prays” — wata ƙungiya mai zaman kanta — wadda ke fafutukar ganin an samu zaman lafiya a ƙasa tare da neman shiriya daga Allah.

To a wannan lokaci da ya cika shekara 92 a duniya, Janar Gowon ya ci gaba da kasancewa ginshiƙin bayar da shawara mai matukar muhimmanci; yana ba da gudummawar hikima ga gwamnatoci daban-daban, yayin da shi kansa ya kasance shaida ta kishin ƙasa da kuma hidima ga al’umma ba tare da son kai ba.

Tags: NajeriyaYakubu Gowon
Previous Post

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

Next Post

Muhimman abubuwan da ke faruwa a duniya – 21.10.2026

Next Post
Abuja stadium Interchange

Muhimman abubuwan da ke faruwa a duniya - 21.10.2026

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
NEPA Roundabout Kaduna

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya — 19/10/2026

October 19, 2026
hamada Radio 91.3 Offices Kaduna

Kamfanin JKD Media ya kai ƙarar Ibrahim Masari da rundunar ƴan sandan Najeriya

October 19, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
General Ibrahim Babangida

Janar Babangida ya musanta mallakar ma’adanar da ma’aikatanta 37 suka mutu

September 19, 2026
‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

‘Man Utd ba ta shirya tunkarar gasar bana ba’ – Carrick ya ce akwai aiki a gaba

0
Governor-Abba-Kabir-Yusuf-of-Kano-State

Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti kan albashin malaman manyan makarantu

0
Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

Shugaba Bola Tinubu ya tafi hutu Turai bayan shafe watanni ‘yana yi ma ƙasa hidima’

0
Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

Afirka ta Kudu: Shettima ya yi tir da hare-haren nuna wariya ga ƴan Najeriya

0
Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

Janar Yakubu Gowon ya cika shekara 92 da haihuwa

October 20, 2026
Historic Lord Lugard Hall Kaduna Nigeria

Abubuwan da ke faruwa a yau – 20.10.2026

October 20, 2026
Fatima-El-Mansouri-with-King-Muhamamd-VI

Firaiminista mace ta farko a Morocco na fuskantar ƙalubalen addini da na al’adu

October 20, 2026
JKD Media offices Kaduna

JKD Media sues Ibrahim Kabiru Masari, Nigerian Police

October 19, 2026

Recent News

© 2026 JKD TV - JKD & Media - Namu Naku Ne.

Sassa Masu Muhimmanci

  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

Ku Biyo Mu!